Homemade fettuccine pasta (taliya)

Source : Zaa Sami Roba Mai Tsafa A Zuba Roba A Zuba Gishiri Da Kwan Duwar Kwai Da Mai Sai A Gauraya Sannan A Zuba Ruwa A Kwaba Da Dauri Sosai A Murza Dakyau Koma...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 30, 2026

Step:

  1. Zaa sami roba mai tsafa a zuba roba a zuba gishiri da Kwan duwar kwai da mai sai a gauraya sannan a zuba ruwa a kwaba da dauri sosai a murza dakyau komai ya hade sai a dauko abin fadada fulawa da tsinkensa a na gutsiran fulawan ana fadadawa har sai yayi falai fai sai a yi amfani da wuka a yanka sirara a tsaye.idan an gama zaa iya dafawa yadda akeso ko a bari tasha iska sannan ayi amfani da ita.

  2. A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba a cikin tukunya a dora a wuta a zuba mai maggi curry tafarnuwa gyararrana zogale kadan kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya tafasa sai a zuba wannan taliyar da aka hada a gauraya sannan a rufe a barta ta dahu sannan a sauke


Ingredients

  1. Fulawa gwangwani 1
  2. 1 Kwanduwar kwai
  3. 1 tsp Gishiri
  4. Mai cokali 3
  5. Ruwa
  6. Attaruhu
  7. Albasa
  8. Maggi
  9. Tafarnuwa
  10. Curry
  11. Zogale

Related Recipes

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Doughnut

Doughnut

Pineapple ginger and coconut juice

Pineapple ginger and coconut juice

Meat rolls

Meat rolls

Farfesun ganda

Farfesun ganda

Tigernut juice

Tigernut juice

Exclusive coconut puff puff

Exclusive coconut puff puff

Mixed lettuce with Orange and banana

Mixed lettuce with Orange and banana