Faten shinkafa

Source : Wanke Kayan Miyanki Gabadata Ki Markada Ki Ajiye A Gefesami Shinkafa Mai Kyau Ki Bayar A Barzamiki Idan An Kawo Sai Ki Rairaye Ki Fitar Da Garin Sai Ki...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 11, 2025

Step:

  1. Wanke kayan miyanki gabadata ki markada ki ajiye a gefe

  2. Sami shinkafa mai kyau ki bayar a barzamiki idan an kawo sai ki rairaye ki fitar da garin, sai ki wanke tsakinki tas da ruwa mai kyau

  3. Ki dora tukunya a wuta tare da mai isasshe idan yayi zafi sai ki zuba markadan ki kidan soya sama sama sannan ki kara ruwa ki rufe har sai ya tafasa

  4. Zaki zuba su Maggi, salt, curry, thyme, da garlic powder sannan ki kawo wankakken tsakinki ki zuba a cikin tukunyar ki gauraya

  5. Sai ki rage wuta kina dubawa idan ya kusa dahuwa sai ki zuba alayyahunki wanda tuni kin gyara shi kin aje a gefe,sai ki barshi ya karasa sannan ki sauke


Ingredients

  1. Rice
  2. Onions
  3. Scotch bonnet
  4. Maggi
  5. Salt
  6. Curry
  7. Thyme
  8. Garlic powder
  9. Tomato
  10. Alayyaho

Related Recipes

Exclusive coconut puff puff

Exclusive coconut puff puff

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Sauce din kayan miya

Sauce din kayan miya

Stew

Stew

Egg fingers

Egg fingers

Akara

Akara

My noodles jollop

My noodles jollop

Cabbage and carrot sauce

Cabbage and carrot sauce