Chicken kebab

Source : A Jika Tsinken Tsire A Ruwa Mai Tsaftaa Dauko Tsokar Naman Tare Da Cucumber Carrot A Yankasu Kananaa Ciro Tsinken Tsiren Daga Ruwa A Daurayesu Sai A Sos...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 5, 2026

Step:

  1. A jika tsinken tsire a ruwa mai tsafta

  2. A dauko tsokar naman tare da cucumber carrot a yankasu kanana

  3. A ciro tsinken tsiren daga ruwa a daurayesu sai a sossoka naman tare da cucumber da carrot

  4. A hada suga Gishiri white vinegar curry Kayan kamshi a cikin roba a gauraya sannan a dauki cokali a diba ana yaryadawa a kan tsokar naman Idan an gama sai a barbada Gishiri da garin kaninfari kadan

  5. A aje naman a fridge na tsawon minti 30 dan komai na jiki ya kama sannan a dauko faranti gashi a shafa mai sannan a jera naman a gasa


Ingredients

  1. 500 g Tsokar naman kaza
  2. Curry 1tspn
  3. Kayan kamshi
  4. White vinegar 3tspn
  5. salt 1tspn
  6. Sugar 1tspn
  7. Ruwa
  8. 1 Cucumber
  9. 2 Carrot
  10. Tsinken tsire
  11. Albasa1

Related Recipes

Potato porridge

Potato porridge

Lemon rice

Lemon rice

Ginger juice

Ginger juice

Pommo stew

Pommo stew

Kindirmo mai shinkafa

Kindirmo mai shinkafa

Potato egg sandwich

Potato egg sandwich

Gyara da kanki

Gyara da kanki

Alala ll

Alala ll