Curry potatoes

Source : A Yanka Dankalin Ya Rabashi Yadda Ake So Sai A Wanke A Zuba Cikin Tukunya A Dora A Wuta A Barshi Sai Ya Kusa Dahuwa Sai A Sauke A Tace Shi A Wanke Albas...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 13, 2026

Step:

  1. A yanka dankalin ya rabashi yadda ake so sai a wanke a zuba cikin tukunya a dora a wuta a barshi sai ya kusa dahuwa sai a sauke a tace shi.

  2. A wanke albasa g/pepper,red pepper sannan a yankasu round sannan kuma a kawo danyar citta a kankare bayan sai a goga ta a aje a gefe

  3. Zaa dora kasco a wuta a zuba mai idan yayi zafi sai a karo citta da albasa a zuba a gauraya kamar minti 2 sai a red da koran tattasai,jajjagaggen attaruhu a sake gaurayawa,sai a zuba maggi gishiri garin kaninfarisannan kuma sai a kawo dankalin a zuba a dan juya a hankali. Daga nan kuma sai a barbada maggi sannan a zuba ganyan persley sannan a rage wuta a juyashi sannan bari idan yayi sai a sauke.


Ingredients

  1. Dankalin turawa
  2. Sweet pepper
  3. Red pepper
  4. Maggi
  5. Salt
  6. Curry
  7. Onion powder
  8. Black pepper
  9. Citta
  10. Tafarnuwa
  11. Attaruhu
  12. Persley
  13. Mai

Related Recipes

White rice with cabbage sallad

White rice with cabbage sallad

Watermelon smoothie

Watermelon smoothie

Chocolate cookies

Chocolate cookies

Watermelon and apple smoothie

Watermelon and apple smoothie

Yam porridge

Yam porridge

Watermelon and coconut smoothie

Watermelon and coconut smoothie

Scrambled eggs with bread and tea

Scrambled eggs with bread and tea

Cinnamon puff puffPAKNIG

Cinnamon puff puffPAKNIG