Source : A Hada Flour Baking Powder Gishiri Butter A Cakuda Sannan A Kwaba Da Ruwa A Murza Sosai Sannan A Barshi Na Dan Mintuna Sai A Kara Murzawa Sai A Fitar Da...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : September 2, 2025
Step:
A hada flour baking powder gishiri butter a cakuda sannan a kwaba da ruwa a murza sosai sannan a barshi na dan mintuna sai a kara murzawa sai a fitar da shape da akeso a soya