Source : Zaa Bare Rogo A Wanke Shi Sai A Saka A Tukunya A Zuba Ruwa A Dora A Wuta A Dafa Har Sai Yayi Laushi Sannan A Sauke A Cire Daga Cikin Ruwan Tukunyar A Da...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : November 11, 2025
Step:
Zaa bare rogo a wanke shi sai a saka a tukunya a zuba ruwa a dora a wuta a dafa har sai yayi laushi sannan a sauke a cire daga cikin ruwan tukunyar a dagargaza shi a cire jijiyar tsakiya sai a marmasa amma kar yayi laushi sosai
Zaa zuba ruwan lemon tsami cokali 1 da gishiri kadan a cakuda sannan a saka marmasasshen coriander
A zuba cokali 4 na corn flour a cakuda sai a mulmula yadda akeso sannan a sakashi a fridge dan ya hade jikinsa sannan a soya a mai har sai ya soyu sai a kwashe daga mai din a tsane.