Source : Zaa Sami Garin Rogo A Zuba Cikin Roba Mai Tsafta Sai A Zuba Suga Gishiri A Cakuda Sannan A Zuba Ruwa Kadan A Kwaba Har Sai Ya Hade Sannan Sai A Mulmula ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : April 6, 2026
Step:
Zaa sami garin rogo a zuba cikin roba mai tsafta sai a zuba suga Gishiri a cakuda sannan a zuba ruwa kadan a kwaba har sai ya hade sannan sai a mulmula a tsaye sannan a sopa.