Source : Zaa Sami Tukunya Mai Tsafta A Zuba Ruwa Sai A Raba Tuwon Gida Biyu Ko Uku A Zuba Ciki Sannan A Ride Dora Tukunyar A Wuta Idan Yayi Zafi Sai A Sauke A D...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : February 4, 2026
Step:
Zaa sami tukunya mai tsafta a zuba ruwa sai a raba tuwon gida biyu ko uku a zuba ciki sannan a ride dora tukunyar a wuta idan yayi zafi sai a sauke. A dora tukunyar miyar alayyahu a dumamata sannan a sauke a zuba.