Meat rolls

Source : A Sami Roba Mai Tsafta A Zuba Fulawa Mai Gishiri Baking Powder A Gauraya Sannan A Zuba Ruwa Kadan A Kwaba Da Kyau Har Sai Komai Ya Hade Sannan Rarraba A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 17, 2026

Step:

  1. A sami roba mai tsafta a zuba fulawa mai gishiri baking powder a gauraya sannan a zuba ruwa kadan a kwaba da kyau har sai komai ya hade sannan rarraba a fadada sai a dauko hadin nama a tsakiya a nannade sannan soya


Ingredients

  1. Fulawa cup 2
  2. Gishiri
  3. 4 Mai cokali
  4. 4 Attaruhu
  5. Albasa1
  6. Nama
  7. 4 Maggi
  8. Curry

Related Recipes

Watermelon and apple smoothie

Watermelon and apple smoothie

Funkasau rcp 2

Funkasau rcp 2

White rice with cabbage sallad

White rice with cabbage sallad

Sweet potato porridge

Sweet potato porridge

Fried plantain

Fried plantain

Kamun yara

Kamun yara

Lemon tsamiya

Lemon tsamiya

Tamarind juice

Tamarind juice