Lemon tsamiya

Source : A Wanke Tsamiya A Tafasa Ta Da Citta Kanunfari Girfa Sai Sauke A Tace Ruwan A Zuba Suga A Gauraya Sannan A Sa Wajan Sanyi Kafin A Sha

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 16, 2025

Step:

  1. A wanke tsamiya a tafasa ta da citta kanunfari girfa sai sauke a tace ruwan a zuba suga a gauraya sannan a sa wajan sanyi kafin a sha


Ingredients

  1. Tsamiya
  2. Kaninfari kadan
  3. 1 Danyar citta
  4. Garin girfa kadan
  5. Suga

Related Recipes

Beans salad

Beans salad

Cabbage and lettuce salad

Cabbage and lettuce salad

Puff puff

Puff puff

Chocolate cookies

Chocolate cookies

Sweet potato porridge

Sweet potato porridge

Faten shinkafa

Faten shinkafa

Potato soup

Potato soup

Kamun yara

Kamun yara