Stir fried salad rice

Source : Zaa Wanke Kayanmiya A Jajjagasu Sai A Zuba Mai Cikin Tukunya A Dora A Wuta Idan Yayi Zafi Sai A Zuba Jajjagen A Soyasu A Zuba Maggi Curry Gishiri Tafarn...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 20, 2025

Step:

  1. Zaa wanke kayanmiya a jajjagasu sai a zuba mai cikin tukunya a dora a wuta idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry gishiri tafarnuwa a gauraya sannan a fasa kwai a kai a sake gaurayawa adan barshi ya hade jikinsa sai a kawo dafaffan shinkafa tare da yankakken cucumber da tumatur a zuba a ciki a cakuda sannan a sauke.


Ingredients

  1. 2 Kwai
  2. Shinkafa
  3. Cucumber
  4. Albasa
  5. Attaruhu
  6. Maggi
  7. Curry
  8. Mai
  9. Tafasa
  10. Tumatur

Related Recipes

Arish potato burger

Arish potato burger

Caterpillar bread

Caterpillar bread

Chapatti with potato soup

Chapatti with potato soup

Fresh mango

Fresh mango

Scrambled eggs with bread and tea

Scrambled eggs with bread and tea

Kunun aya mai ayaba

Kunun aya mai ayaba

Watermelon smoothie

Watermelon smoothie

Puff puff

Puff puff