Source : Zaa Hada Wadannan Kayan Gaba Daya A Wakesu Da Ruwa A Rege Kasa Da Tuwatsu Sannan A Jika Har Sai Sun Jiku Sai A Wanke A Markadasai A Sami Abin Tatar Koko...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : October 7, 2026
Step:
Zaa hada wadannan kayan gaba daya a wakesu da ruwa a rege kasa da tuwatsu sannan a jika har sai sun jiku sai a wanke a markada
Sai a sami abin tatar koko a taceshi sannan a rufe ya kwanta. Zaaga ruwa a saman gasaran sai a taceshi
A sami tukunya mai tsafta a dora a wuta tare da ruwa a barshi ya tafasa sai a debi gasarar a cup a gauraya sannan a zuba mata wannan tafasasshen ruwan sannan a gauraya da sauri kar ya kulle. A barshi ya huce sannan a zuba suga da madara a bawa yara.