Miyar ganda

Source : A Wanke Kayan Miya Sai Markada Su Sannan A Juye Cikin Tukunya A Dora A Wuta Abarshi Ya Har Sai A Ruwan Ya Tsotse Sai A Sauke A Dora Wata Tukunyar Tare D...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 28, 2025

Step:

  1. A wanke kayan miya sai markada su sannan a juye cikin tukunya a dora a wuta abarshi ya har sai a ruwan ya tsotse sai a sauke a dora wata tukunyar tare da mai idan yayi zafi sai a zuba markadan a gauraya sannan a zuba maggi curry gishiri tafarnuwa a gauraya sannan a zuba dafaffiyar gandar a gauraya sai a rage wuta har yayi sai a sauke.


Ingredients

  1. Dafaffiyar ganda
  2. Tumatur
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Mai
  7. tafarnuwa Garin

Related Recipes

Chocolate cookies

Chocolate cookies

Wainar alkama

Wainar alkama

Home made nutella

Home made nutella

Hadin salak

Hadin salak

Lemon mangwaro

Lemon mangwaro

Watermelon smoothie

Watermelon smoothie

Watermelon smoothie

Watermelon smoothie

Kunun aya mai ayaba

Kunun aya mai ayaba