Miyar gyada

Source : Zaa Wanke Alayyahu Da Ruwa Mai Tsafa Sannan A Yanka A Aje Agefea Dauko Sauran Jar Miya Sai A Juye A Cikin Tukunya A Dora A Wuta A Dan Kara Ruwa Kadan Id...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 7, 2025

Step:

  1. Zaa wanke alayyahu da ruwa mai tsafa sannan a yanka a aje agefe

  2. A dauko sauran jar miya sai a juye a cikin tukunya a dora a wuta a dan kara ruwa kadan idan ta tafaso sai a zuba garin gyada a gauraya sannan a zuba maggi curry gishiri tafarnuwa a kara gaurayawa a barshi ya dahu sai a kawo alayyahu a zuba agauraya sannan a kashe wutar


Ingredients

  1. Nikakken garin gyada
  2. Left over stew
  3. Maggi
  4. Alayyahu
  5. Curry
  6. tafarnuwa Garin

Related Recipes

Masa contest

Masa contest

Potato porridge

Potato porridge

Potato soup

Potato soup

Spicy potato chips

Spicy potato chips

Cabbage and lettuce salad

Cabbage and lettuce salad

Gyara da kanki

Gyara da kanki

Fresh mango

Fresh mango

Hadin salak

Hadin salak