Meat balls

Source : A Sami Nama Mai Kyau Marar Kitse A Daka Shi Har Sai Yayi Laushi Ya Dagargaje Sai A Kwashe Shi A Zuba Cikin Roba Sannan A Kawo Jajjagaggen Attaruhu Da Al...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 12, 2026

Step:

  1. A sami nama mai kyau marar kitse a daka shi har sai yayi laushi ya dagargaje sai a kwashe shi a zuba cikin roba sannan a kawo jajjagaggen attaruhu da albasa garin citta da tafarnuwa maggi thyme a cakuda sannan a mulmulashi sannan abarshi har sai ya kama jikinsa

  2. Zaa gyara kayan miya a wanke sannan a markada, sai a juye cikin tukunya a dora kan wuta a dafa shi har sai zuwan ya tsotse sai a kawo mai a zuba cikin wata tukunyar a dora a wuta idan yayi zafi sai a zuba dafaffan kayan miya a juya sannan a zuba mulmulallan naman da maggi da sauran kayan dandano a gauraya, a rage wuta a barshi har sai yayi sai a sauke.


Ingredients

  1. Nama
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Thyme
  6. Tumatur
  7. Curry
  8. tafarnuwa Garin

Related Recipes

Soya milk

Soya milk

Stir fried salad rice

Stir fried salad rice

Miyar ganda

Miyar ganda

Lemon abarba da kwakwa

Lemon abarba da kwakwa

Yam burger

Yam burger

Kamun yara ll

Kamun yara ll

Salt puff puff

Salt puff puff

Chicken stew

Chicken stew