Eggless twisted doughnut

Source : Zaa Sami Roba Mai Tsafta Sai A Zuba Fulawa Sannan A Kawo Madara Suga Butter Da Kuma Jikakken Yis A Zuba Sai A Zuba Ruwa Kadan Sannan A Kwaba Da Kyau Ha...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 20, 2026

Step:

  1. Zaa sami roba mai tsafta sai a zuba fulawa sannan a Kawo madara, suga,butter da kuma jikakken yis a zuba sai a zuba ruwa kadan sannan a kwaba da kyau har sai komai ya hade sannan rufe a aje wajan dumi

  2. Idan ya tashi sai a fito dashi a sake murzawa sai a gutsira kankana a murza shi da Hannu yayi tsayi sannan a murda shi.

  3. Idan an gama murdawa sai a barshi ya yi minti 10 sannan a soya a mai


Ingredients

  1. 2 Fulawa kofi
  2. mai
  3. Madara cokali 2
  4. Sugar cokali 6
  5. Butter cokali 6
  6. Yis 2 tspn

Related Recipes

GarauGarau

GarauGarau

Chicken kebab

Chicken kebab

Fruit salad

Fruit salad

Fried spaghetti

Fried spaghetti

Farfesun ganda

Farfesun ganda

Arish potato burger

Arish potato burger

Dubulan

Dubulan

Moringa drink

Moringa drink