Yam burger

Source : A Zuba Dafaffan Doya Cikin Roba A Marmasa Ta Sai A Jajjaga Attaruhu Albasa A Juyesu A Kai A Zuba Maggi Curry Salt Garlic Powder A Cakuda Sosai Sai Komai...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 19, 2026

Step:

  1. A zuba dafaffan doya cikin roba a marmasa ta sai a jajjaga attaruhu albasa a juyesu a kai a zuba maggi curry salt garlic powder a cakuda sosai sai komai ya hadu da a juye hadin cikin leda a rufe a asami rolling pin a murza har sai yayi fadi sai a fitar da shape da cup sannan a soya a mai

  2. Zaa dauko wankakken kayan lanbu a adauko bangare daya na doyar a saka soyayyan kwai salak yankakken tumatur da albasa sannan a dora daya bangaran sai a ci.


Ingredients

  1. Doya
  2. Albasa
  3. Tumatur
  4. Kwai
  5. Salak
  6. Maggi
  7. Curry
  8. tafarnuwa Gari
  9. Mai
  10. Kwai

Related Recipes

Lemon agwaluma

Lemon agwaluma

Faten wake

Faten wake

Salt puff puff

Salt puff puff

Crunchy peanut burger

Crunchy peanut burger

Spaghetti jollop

Spaghetti jollop

Ginger juice

Ginger juice

Sandan baare

Sandan baare

Tofu salad

Tofu salad