Source : Jika Waken Na Kamar Minti 10 Sai A Sirfa A Tirmi Idan Yayi Sai A Kwashe Sannan A Tace Hancin Da Ruwaidan An Gama Sai A Jajjaga Kaya Miya A Dora Tukun...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : November 25, 2025
Step:
Jika waken Na kamar minti 10 sai a sirfa a tirmi, idan yayi sai a kwashe sannan a tace hancin da ruwa
Idan an gama, sai a jajjaga Kaya miya, a dora tukunya a wuta a zuba manja a ciki idan yayi zafi sai a zuba hajjagen a barshi ya dan soyu sai a kara ruwa a bari ya tafasa
Sai a dauko gyararran waken nan a zuba a cikin tukunyar, a zuba maggi, gishiri, curry, garlic powder, sai a dan juya sai a rufe a barshi har ya dahu