Source : A Yanka Kifi A Cire Dattin Cikinsa Sai A Wanke Shi Da Ruwan Lemon Tsami Dan A Rage Karnin Sannan A Safa Masa Gishiri Sai Abarshi Ya Dan Tsanezaa Sami Da...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : January 1, 2026
Step:
A yanka kifi a cire dattin cikinsa Sai a wanke shi da Ruwan lemon tsami dan a rage karnin sannan a safa masa Gishiri sai abarshi ya dan tsane
Zaa sami dan faranti a zuba fulawa a kawo garin maggi citta da kaninfari a zuba sai a gauraya. A dauko kifin daya bayan daya a sa a cikin Fulawa a tabbatar ko ina ta kama sai a soya