Potato nuggets

Source : Zaa Bare Dankali Sai A Yanka Adafa Shi Amma Karya Dahu Luguf Sannan A Cire Daga Ruwa Ya Tsanesai A Jajjaga Kayan Miya A Zuba A Kan Dankalin A Marrasa Sh...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 30, 2025

Step:

  1. Zaa bare dankali sai a yanka adafa shi amma karya dahu luguf sannan a cire daga ruwa ya tsane

  2. Sai a jajjaga kayan miya a zuba a kan dankalin a marrasa shi sannan a gauraya

  3. Sai a zuba maggi, curry, salt a kara gaurayawa sannan a mulmula

  4. Sai a sa a cikin flour sannan a mayar cikin garin bread sannan a soya a cikin mai


Ingredients

  1. Potato
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Curry
  5. Bread crumbs
  6. Maggi
  7. Salt
  8. Flour
  9. G/nut oil

Related Recipes

Rough chocolate cake

Rough chocolate cake

Lemon abarba da lemon zaki

Lemon abarba da lemon zaki

Meat pie

Meat pie

Boiled yam with plantain and egg sauce

Boiled yam with plantain and egg sauce

Chicken pepper soup

Chicken pepper soup

Fried plantain in egg

Fried plantain in egg

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Faten shinkafa

Faten shinkafa