Source : Zaa Sami Roba Mai Tsafta A Zuba Butter Da Suga A Gauraya Sosai Sai A Kawo Fulawa Kofi Uku Ana Zubawa A Hankali Ana Gauraya Wa Har Sai Ya Hade Sai A Zuba...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : June 2, 2026
Step:
Zaa sami roba mai tsafta a zuba butter da suga a gauraya sosai sai a kawo fulawa kofi uku ana zubawa a hankali ana gauraya wa har sai ya hade sai a zuba sauran rabin kofin a kara juyawa sannan a fitar da shape da ake so a gasa na tsawon minti 15