Source : Zaa Zuba Fulawa A Roba A Zuba Yis Suga Madara A Gauraya Sai A Zuba Condence Milk Sannan A Kwaba Da Ruwan Kwakwa Idan An Gama Sai A Aje A Waje Mai Dumi D...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : September 22, 2025
Step:
Zaa zuba fulawa a roba a zuba yis suga madara a gauraya sai a zuba condence milk sannan a kwaba da ruwan kwakwa idan an gama sai a aje a waje mai dumi dan ya tashi
Idan ya tashi zaa buga shi sosai sai a zuba mai a kasco idan yayi zafi sai dinga diban kullin da hannu ana tsomawa cikin mai har a gama sannan a barshi ya soyu sai a kwashe