GarauGarau

Source : Zaa Gyara Wake A Zuba A Tukunya Tare Da Ruwa Sai A Dora Kan Wuta Abarshi Sai Ya Kusan Dahuwa Sai A Wanke Shinkafa A Zuba A Cikin Ruwan Waken A Barsu Su ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 9, 2025

Step:

  1. Zaa gyara wake a zuba a tukunya tare da ruwa sai a dora kan wuta abarshi sai ya kusan dahuwa sai a wanke shinkafa a zuba a cikin ruwan waken a barsu su dahu har sai ruwan ya kone sannan a sauke

  2. A wanke salak tumatur albasa kokumba sannan a yanka yadda akeso.


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Salak
  4. Tumatur
  5. Albasa
  6. Kokumba
  7. Mai

Related Recipes

Meat balls

Meat balls

Fried plantain in egg

Fried plantain in egg

Spicy potato chips

Spicy potato chips

Crepe

Crepe

Green cabbage soup

Green cabbage soup

Cabbage and lettuce salad

Cabbage and lettuce salad

Pure bliss cookies 1

Pure bliss cookies 1

Fruit salad

Fruit salad