Source : A Sami Roba Mai Tsafta A Zuba Kindirmo A Kawo Shinkafa A Zuba Cikin Kindirmon A Gauraya Sannan Kuma A Zuba Suga Yadda Akeso A Sake Gaurayawa Sannan A S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : February 2, 2026
Step:
A sami roba mai tsafta a zuba Kindirmo, a kawo shinkafa a zuba cikin Kindirmon a gauraya sannan kuma a zuba suga yadda akeso a sake gaurayawa sannan a saka wajan sanyi Kafin a sha