Source : A Sirfa Wake A Cire Hancin Sai A Wanke A Hada Attaruhu Albasa A Kara Wankewa Sai A Markadazaa Zuba Maggi Salt Curry A Cikin Markadadden Waken Sai Ayi ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : December 28, 2025
Step:
A sirfa wake, a cire hancin sai a wanke a hada attaruhu albasa a kara wankewa sai a markada
Zaa zuba maggi, salt curry a cikin markadadden waken sai ayi amfani da ludayi a juyashi sannan a buga da kyau
Sai a dora kasco a wuta tare da mai cikali 2-3 idan yayi zafi sai a zuba kullin, a barshi ya soyu sai a juya shima bayan ya Soyu shikenan sai a cire asaka a mazubi