Source : Zaa Sami Tukunya Mai Tsafta A Zuba Ruwa A Dora A Wuta A Bashi Ya Tafasa Sai A Wanke Tsakin A Zuba A Ciki Sannan A Kawo Garin Ajino A Zuba A Gauraya Sai ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : January 20, 2026
Step:
Zaa sami tukunya mai tsafta a zuba ruwa a dora a wuta a bashi ya tafasa sai a wanke Tsakin a zuba a ciki sannan a kawo garin Ajino a zuba a gauraya sai a rage wuta dan ya dahu yadda akeso.Idan yayi sai a sauke a zuba a faranti
A kawo Soyayyan manja tare da cucumber Tumatur albasa salak a saka da yake.