Shredded beef soup with rice

Source : Zaa Sami Albasa Koran Tattasai A Wanke Su Sai A Yankasu A Tsaye A Jajjaga Attaruhu A Aje Agefe A Sami Tsokar Nama A Yanka A Tsaye A Tafasa Da Albasa ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 8, 2026

Step:

  1. Zaa sami albasa, koran tattasai a wanke su sai a yankasu a tsaye, a jajjaga attaruhu a aje agefe, a sami tsokar nama a yanka a tsaye a tafasa da albasa, garin tafarnuwa da citta, idan ya yi sai a zuba albasa,attaruhu da koran tattasai a gauraya sannan a zuba maggi, curry thyme a gauraya. Daga karshe kuma sai a zuba garin corn flour cokali 1a gauraya dan ya danyi kauri.


Ingredients

  1. Dafaffan shinkafa cup 1
  2. Tsokar nama
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Maggi
  6. Rhyme
  7. Curry
  8. Oil
  9. Lawashin albasa
  10. Koran tattasai

Related Recipes

Miyar kubewa

Miyar kubewa

Dafaffan cabbage

Dafaffan cabbage

Kwadon lansir

Kwadon lansir

Dambun awara

Dambun awara

Coconut puff puff

Coconut puff puff

Meat rolls

Meat rolls

Beans and potato porrage

Beans and potato porrage

Tuwon shinkafa miyan alayyahu

Tuwon shinkafa miyan alayyahu