Alala ll

Source : Zaa Sirfa Wake A Wankeshi Tas A Cire Hancin Sai A Gyara Albasa Da Attaruhu A Zuba Cikin Waken A Sake Daurayewa Sai A Markada Sannan A Zuba Manja Maggi G...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 30, 2025

Step:

  1. Zaa sirfa wake a wankeshi tas a cire hancin sai a gyara albasa da attaruhu a zuba cikin waken a sake daurayewa sai a markada sannan a zuba manja maggi gishiri a buga shi sosai sai a zuba alayyahu yankakke a gauraya sannan a a kulla a leda sannan a dafashi ya dahu


Ingredients

  1. 2 cups wake
  2. Alayyahu
  3. Manja
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. g

Related Recipes

Gyara da kanki

Gyara da kanki

Coconut cincin

Coconut cincin

Mango smoothie

Mango smoothie

Salt puff puff

Salt puff puff

Eggless twisted doughnut

Eggless twisted doughnut

Sandan baare

Sandan baare

White rice with cabbage sallad

White rice with cabbage sallad

Awara

Awara