Meat pie

Source : Zaa Zuba Fulawa A Roba Tare Da Baking Powder Sugar Salt Butter Kwai A Cakuda Sannan A Zuba Ruwa Kadan A Kwaba Har Sai Komai Ya Hade Sai A Aje A Gefe...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 25, 2026

Step:

  1. Zaa zuba fulawa a roba tare da baking powder, sugar, Salt, butter, kwai a cakuda sannan a zuba ruwa kadan a kwaba har sai komai ya hade sai a aje a gefe.

  2. A sami dankali a bare a yanka kanana sai a tafasa da gishiri, idan yayi sai a kwashe a tsane, sannan a zuba mai a kasco kadan idan ya fara zafi sai a zuba yankakken albasa, a gauraya sannan a kawo nikakken nama a zuba a juya sai a barshi yayi kamar minti 3 sai a zuba kayan dandano da akeso tare da dafaffan dankali a juya idan yayi sai a sauke.

  3. Zaa dauko fulawar da aka kwaba a murza sannan a fadada, idan akwai abin fitar da shape sai ayi amfani dashi, ko kuma a yi amfani da abu mai round a fitar da shape sai a zuba hadin naman sannan a manne gefe. A shafa kwai a jiki sannan a gasa.


Ingredients

  1. 3 Flour kofi
  2. Butter 100grm
  3. 1 Kwai
  4. Baking powder 2tspn
  5. Salt kadan
  6. For the filling
  7. Dankali
  8. Nikakken nama
  9. Albasa
  10. Attaruhu
  11. Maggi
  12. Curry
  13. Mai

Related Recipes

Hadin yaji

Hadin yaji

Zobo mai abarba

Zobo mai abarba

Cinnamon puff puffPAKNIG

Cinnamon puff puffPAKNIG

Dumaman tuwon dawa miyar kubewa busasshe

Dumaman tuwon dawa miyar kubewa busasshe

Tofu sauce

Tofu sauce

Soyayyan kifi mai fulawa

Soyayyan kifi mai fulawa

Homemade fettuccine pasta taliya

Homemade fettuccine pasta taliya

Pineapple ginger and coconut juice

Pineapple ginger and coconut juice