Moi moi ll

Source : Zaa Sami Wake A Jika Da Ruwa Sannan A Sirfa A Wanke Shi Tas Bayan An Gama Cire Hancin Sai A Zuba Wankakken Attaruhu Da Albasa Sannan A Markadaa Sami Ro...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 29, 2026

Step:

  1. Zaa sami wake a jika da ruwa sannan a sirfa, a wanke shi tas bayan an gama cire hancin sai a zuba wankakken attaruhu da albasa sannan a markada

  2. A sami roba mai kyau a juye markadan sai a zuba maggi, gishiri da duk wani kayan dandano da akeso, a fasa kwai daya sannan a buga sosai idan an gama sai a zuba manja a sake gaurayawa. Daga karshe sai a juye kullin a cikin kwano sai a zuba yankakken kore/jan tattasai, albasa a saman kullun sai a saka wajan gasa wa a rufe a barshi yayi. Haka kuma zaa iya sakawa a cikin madambaci a turara shi.


Ingredients

  1. 2 Wake kofi
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Manja
  5. Maggi
  6. Koran tattasai
  7. Jan tattasai
  8. Maggi
  9. Gishiri
  10. Curry
  11. Thyme
  12. 1 Kwai

Related Recipes

Ugu sauce PAKNIG

Ugu sauce PAKNIG

Cookies ll

Cookies ll

Lemon karas

Lemon karas

Chicken kebab

Chicken kebab

Miyar Agushi

Miyar Agushi

Kunun gyada

Kunun gyada

Soyayyan kifi mai fulawa

Soyayyan kifi mai fulawa

Sunside rice

Sunside rice