Lemon tsamiya da cucumber

Source : Zaa Zami Tsamiya A Cire Dattin A Wanke Sai A Tafasa Ta Da Kaninfari Da Garin Citta A Wanke Cucumber A Goga Ko A Markada Sai A Hada Da Tsamiyar A Tace A ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 2, 2026

Step:

  1. Zaa zami tsamiya a cire dattin a wanke sai a tafasa ta da kaninfari da garin citta.

  2. A wanke cucumber a goga ko a markada sai a hada da tsamiyar a tace.

  3. A zuba sugar yadda akeso da flavor sannan a gauraya a sa wajan sanyi kafin a sha.


Ingredients

  1. tsamiya
  2. Cucumber
  3. kaninfari
  4. Citta
  5. Sugar
  6. flavor

Related Recipes

Chicken stew

Chicken stew

Salad din cabeji

Salad din cabeji

Cake ll

Cake ll

Kunun kanwa

Kunun kanwa

Danmalele

Danmalele

Boiled yam with plantain and egg sauce

Boiled yam with plantain and egg sauce

Watermelon smoothie

Watermelon smoothie

Eggless cinnamon doughnuts

Eggless cinnamon doughnuts