Eggless cinnamon doughnuts

Source : A Sami Roba Mai Tsafta A Zuba Fulawa Butter Sugar Yeast Madara Cinnamon A Gauraya Sannan Kuma A Zuba Ruwa Kadan A Kwaba Da Kyau Har Sai Komai Ya Hade Sa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 24, 2026

Step:

  1. A sami roba mai tsafta a zuba fulawa butter sugar yeast Madara cinnamon a gauraya sannan kuma a zuba ruwa kadan a kwaba da kyau har sai komai ya hade sannan a rufe a barshi a waje mai dumi ya tashi.

  2. A fito da kwabin a sake murzawa a buga sai a fadada shi da rolling pin a fitar da shape kuma

  3. Zaa barshi Kamar minti 10 dan ya kara tashi sai a zuba mai cikin kasco a dora a wuta idan yayi zafi sai a tsoma a soya


Ingredients

  1. 4 cups Flour
  2. Yeast
  3. Sugar3/4
  4. 125 g Butter
  5. Pinch of salt
  6. ruwa
  7. Cinnamon 1tspn
  8. Mai

Related Recipes

Boiled yam with plantain and egg sauce

Boiled yam with plantain and egg sauce

Spaghetti jollop

Spaghetti jollop

Orange and ginger juice

Orange and ginger juice

Fried spaghetti

Fried spaghetti

Homemade fettuccine pasta taliya

Homemade fettuccine pasta taliya

Farfesun kifi

Farfesun kifi

Coconut puff puff

Coconut puff puff

Moi moi with tofu sauce

Moi moi with tofu sauce