Source : A Sami Roba Mai Tsafta A Zuba Suga Baking Powder Baking Soda Butter Kwai Ruwa A Gauraya Sosai Idan Ya Damu Sai A Dauko Abin Gasawa A Gasa A Ciki
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : January 29, 2026
Step:
A sami roba mai tsafta a zuba suga, baking powder, baking soda, butter, kwai, ruwa a gauraya sosai. Idan ya damu sai a dauko abin gasawa a gasa a ciki.