Source : A Yanka Cabeji Kanana A Wanke Shi Da Ruwa A Tsane A Wanke Karas A Goga A Abin Goga Kubewa A Aje Agefe A Wanke Cucumber A Yanka Kanana Sai A Aje Agefe ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : August 6, 2026
Step:
A yanka cabeji kanana a wanke shi da ruwa a tsane,a wanke karas a goga a abin goga kubewa a aje agefe. A wanke cucumber a yanka kanana sai a aje agefe. A dafa kwai a bare bawon sai a yanka kanana
Zaa sami roba mai tsafa a zuba kabeji, karas Cucumber yankakken kwai da mayonnaise a cakuda gaba daya har sai komai ya hadu. Zaa ita ci da farar shinkafa ko dafadukan shinkafa