Chicken pepper soup

Source : A Jajjaga Kayan Miya A Soyasu Sama Samasai A Gyara Kazar A Wanke Ta Tas A Zuba A Tukunya A Dora A Wuta A Yanka Albasa A Zuba Garin Citta Salt Kadan A Ca...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 8, 2026

Step:

  1. A jajjaga kayan miya a soyasu sama sama

  2. Sai a gyara kazar a wanke ta tas a zuba a tukunya a dora a wuta a yanka albasa,a zuba garin citta salt kadan a cakuda kar a zuba zuwa sai a rufe yayi tafasa daya,ruwan jikin kazan zai fito

  3. Sai a tsame,a zuba a cikin kayan miya sai a zuba da aka soya sai a zuba maggi curry ruwan kazar kadan a gauraya a rufe abarshi ya dahu.


Ingredients

  1. Chicken
  2. Onion
  3. Scotch bonnet
  4. Tomato
  5. Curry
  6. Maggi
  7. Garlic powder
  8. Oil

Related Recipes

Special kunun alkama

Special kunun alkama

Mango and watermelon smoothie

Mango and watermelon smoothie

Sandan baare

Sandan baare

Dubulan

Dubulan

Chicken stew

Chicken stew

Sauce din kayan miya

Sauce din kayan miya

Pommo stew

Pommo stew

Cabbage soup with fish

Cabbage soup with fish