Dambun awara

Source : Zaa Sami Roba Mai Tsafa A Zuba Zuwa Danyar Awara A Dagargaza Ta Sai A Zuba Jajjagen Attaruhu Da Albasa A Gauraya Sannan A Kawo Maggi Curry A Zuba A Gaur...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 18, 2025

Step:

  1. Zaa sami roba mai tsafa a zuba zuwa danyar awara a dagargaza ta sai a zuba jajjagen attaruhu da albasa a gauraya sannan a kawo maggi curry a zuba a gauraya sai a zuba mai a kasco kadan idan yayi zafi sai a zuba yankakken albasa a gauraya sannan a kawo hadin awarar a zuba a gauraya idan ya kusan haduwa sai a zuba yankakken lawashin albasa a ci gaba da gaurayawa har sai yayi yadda ake so sai a sauke


Ingredients

  1. Danyar awara
  2. Curry
  3. Mai
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Lawashin albasa
  7. Maggi
  8. Mai

Related Recipes

Fried potato

Fried potato

Jam and honey puff puff

Jam and honey puff puff

Hadin salak

Hadin salak

Net crepe

Net crepe

Chicken pepper soup

Chicken pepper soup

Tuwon dawa

Tuwon dawa

Moringa salad

Moringa salad

Spaghetti jollop

Spaghetti jollop