Soyayyan miyan kifi

Source : Zaa Gyara Kayan Miya A Wanke Su Tas Da Ruwa Sai Markada Sannan A Zuba Cikin Tukunya A Dora A Wuta Abarshi Dahu Har Sai Ruwan Ya Kone Sai A Saukea Yanka ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 30, 2026

Step:

  1. Zaa gyara kayan miya a wanke su tas da ruwa sai markada sannan a zuba cikin tukunya a dora a wuta abarshi dahu har sai ruwan ya kone sai a sauke

  2. A yanka kifi dai dai girman da akeso sai a wanke shi da lemon tsami ko vinegar a tsane shi

  3. Zaa dora wata tukunyar a wuta tare da manja isasshe a yanka albasa idan ya soyu sai a zuba dafaffan kayan miya sai gauraya a zuba maggi garin tafarnuwa sai a kawo kifin a tsoma ciki a rage wuta sosai a barshi ya yi sannan a sauke.zaa iya cin miyar da shinkafa kuskus doya taliya da sauransu.


Ingredients

  1. Tumatur
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Manja
  5. Maggi
  6. Tafarnuwa
  7. Kifi manya

Related Recipes

Fish pepper soup

Fish pepper soup

Sweet potato chips

Sweet potato chips

Bread

Bread

Meat balls

Meat balls

Exclusive coconut puff puff

Exclusive coconut puff puff

Curry potatoes

Curry potatoes

Akara

Akara

Faten tsakin masara ll

Faten tsakin masara ll