Rough chocolate cake

Source : A Jika Cocoa Powder Da Ruwa Mai Dumi A Barta Har Ta Huce A Dauko Kwai A Kadashi Sosai Sai A Hada Cikin Butter Da Aka Mixing Tare Da Sugar Daga Nan Sai ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 27, 2026

Step:

  1. A jika cocoa powder da ruwa mai dumi a barta har ta huce.

  2. A dauko kwai a kadashi sosai, sai a hada cikin butter da aka mixing tare da sugar daga nan sai a zuba flour,flavor a gauraya har sai ya hade sai a zuba wannan ruwan cocoa powder din daga nan sai a shafa butter cikin abun gashi, a zuba batter din sannan a gasa.


Ingredients

  1. 1 Flour kofi
  2. Butter rabi
  3. 4 Kwai
  4. Suga yadda akeso
  5. Cocoa powder cokali 2
  6. Flavor

Related Recipes

Awara

Awara

Watermelon and apple smoothie

Watermelon and apple smoothie

Kunun gyada

Kunun gyada

Soyayyan kwai

Soyayyan kwai

Coconut cincin

Coconut cincin

Fish rolls

Fish rolls

Farfesun ganda

Farfesun ganda

Lemon tsamiya da cucumber

Lemon tsamiya da cucumber