Source : Zaa Wanke Agwaluma A Yanka A Cire Tsokar Daga Bawon Sai A Dauko Citta Danya A Kankare Ta A Yanka Kanana Sai A Zuba Cikin Blender A Kawo Ruwan Naa Naa Da...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : December 31, 2025
Step:
Zaa wanke Agwaluma a yanka a cire tsokar daga bawon Sai a dauko citta danya a kankare ta a yanka kanana sai a zuba cikin blender a kawo Ruwan Naa Naa da kaninfari a zuba sai a markada.
Zaa zami rariya mai tsafta a tace Ruwan sai a zuba suga yadda akeso a gauraya a sa wajan sanyi Karin a sha