Idan kullun ya kwanta zaa ga farin ruwa daga sama sai a tace ruwan sannan a zuba ruwa a tukunya a dora a wuta idan ya tafasa sai a debi kullin a cup sannan a zuba ruwan zafin a gauraya. Idan ya huce ya rage zafi sai a zuba suga kadan. Zaa iya sa madara ma.