Cinnamon rolls

Source : Zaa Zuba Fulawa A Roba Sai A Zuba Sugar Yeast Madara Kwai Butter A Juya Sannan A Zuba Ruwa Kadan A Kwaba Har Sai Ya Hade Sai A Rufe A Barshi Ya Tas...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 8, 2026

Step:

  1. Zaa zuba fulawa a roba sai a zuba sugar, yeast, madara, kwai, butter a juya sannan a zuba ruwa kadan a kwaba har sai ya hade, sai a rufe a barshi ya tashi

  2. Zaa sami rolling pin a fadada hadin daga nan sai a daidaita gefe da gefen da wuka sai a shafa butter a kai sannan a hada sugar cokali daya da rabi tare da garin girfa cokali biyu sannan a barbada a kan fulawar ko ina ya ji sai a nannade kamar tabarma sannan a yayyanka a jera farantin gashi, a shafa ruwan kwai sai a gasa.


Ingredients

  1. 3 Flour kofi
  2. Sugar cokali 21/2
  3. Salt
  4. 1/4 Butter
  5. 3/4 Madara
  6. Yeast cokali 2
  7. 1 Kwai
  8. Garin girfa(cinnamon) cokali 2

Related Recipes

Orange juice

Orange juice

Kwadan gurji

Kwadan gurji

Cabbage and carrot sauce

Cabbage and carrot sauce

Double Fire

Double Fire

Fruit salad

Fruit salad

Tuwon dawa

Tuwon dawa

Okra soup

Okra soup

Dafaffan cabbage

Dafaffan cabbage