Crunchy tortilla wraps

Source : A Dora Kasco Da A Wuta A Zuba Mince Tare Da Yankakken Albasa Garin Tafarnuwa Maggi Da Dan Garin Yaji Kadan A Sai A Cakuda Sannan A Rufe Tukunyar A Barsh...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 4, 2025

Step:

  1. A dora kasco da a wuta a zuba mince tare da yankakken albasa garin tafarnuwa maggi da dan garin yaji kadan a sai a cakuda sannan a rufe tukunyar a barshi ya dahu sai a sauke

  2. A sami roba a fulawa da gishiri kadan a kwaba da ruwa har sai ya bade jikinsa sai a gutsira kanana a fadada shi yayi falai falai sai a gasa a kasco

  3. Zaa dauko wannan dafaffan naman zuba yankakken cabbage karas lawashin albasa a cakuda sannan a dauko wannan hadin flour din da aka gasa a dora a kan faranti sai a dauko karami wanda bai kai shi girma ba a dora akan na farkon sai a zuba wannan hadin cabbage din a dauko wani gasasshen flour din a dora dai a nannade dana kasan sannan a saka mai kadan a kasco idan yayi zafi sai a saka wannan nadaddan hadin akai a gasa

    Crunchy tortilla wrapsmatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Flour cups 1
  2. Salt
  3. For the fillings;
  4. Mince meat
  5. Salt
  6. Maggi
  7. Oil
  8. Carrot
  9. Cabbage
  10. Pepper

Related Recipes

Lemon cucumber da danyar citta

Lemon cucumber da danyar citta

Miyar Agushi

Miyar Agushi

Green cabbage soup

Green cabbage soup

Soya milk

Soya milk

Spaghetti jollop

Spaghetti jollop

20min stir beef stir fry kitchenhuntchallange

20min stir beef stir fry kitchenhuntchallange

Apple and watermelon

Apple and watermelon

Double Fire

Double Fire