Tuwon dawa

Source : Zaa Hada Kayan Kamar Hakaa Zuba Ruwa Cikin Tukunya A Dora Kan Wuta A Barshi Ya Tafasa Sai A Jika Wannan Kanwar Sannan A Juye Cikin Tafasasshen Ruwan Z...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 31, 2026

Step:

  1. Zaa hada kayan kamar haka

    Tuwon dawamatakin girki1 hoto
  2. A zuba ruwa cikin tukunya a dora kan wuta a barshi ya tafasa, sai a jika wannan kanwar sannan a juye cikin tafasasshen ruwan, zaa ga ya dan canja kala kadan sannan sai a debi garin kamar kofi daya a dama da ruwan sanyi sai a juye cikin ruwan tukunyar.

    Tuwon dawamatakin girki2 hoto
  3. Sannan a juya da abin juyawa

    Tuwon dawamatakin girki3 hoto
  4. Sai a barshi ya dahu sosai na tsahon minti 20,zaa ga yana yauki idan ana juyashi sai a sauke daga kan wutar.

    Tuwon dawamatakin girki4 hoto
  5. A zuba sauran garin a tuka sosai.

    Tuwon dawamatakin girki5 hoto
  6. Tuwon dawamatakin girki6 hoto
  7. Tuwon dawamatakin girki7 hoto
  8. Idan ya tuku zaa ga ba gudaji a cikin sa

    Tuwon dawamatakin girki8 hoto
  9. Sai a cire muciyar a yi amfani da mara wajan hade shi sannan a zuba ruwan zafi tafasasshe

    Tuwon dawamatakin girki9 hoto Tuwon dawamatakin girki9 hoto
  10. Sannan a mai dashi kan wuta a barshi ya dahu na tsahon minti 30,sannan kuma a rage wuta sosai dan kar ya kama

    Tuwon dawamatakin girki10 hoto
  11. Sannan a sauke a tuka, sannan a kwashe a zuba cikin mazubi.

    Tuwon dawamatakin girki11 hoto
  12. Shikenan tuwo ya hadu, zai kuma fi dadi da miyar yauki kamar kubewa

    Tuwon dawamatakin girki12 hoto

Ingredients

  1. 3 Garin dawa kofi
  2. Kanwa ungurnu kadan
  3. Ruwa

Related Recipes

Doughnuts

Doughnuts

Lemon abarba da lemon zaki

Lemon abarba da lemon zaki

GarauGarau

GarauGarau

Faten tsakin masara lll

Faten tsakin masara lll

Boiled cassava

Boiled cassava

Sinasir Rice pan cake

Sinasir Rice pan cake

My noodles jollop

My noodles jollop

Stir fried salad rice

Stir fried salad rice