Source : Zaki Gyara Lansir Dinki Ki Yanka Shi Ki Wanke Tas Da Gishiri Ki Tsane Shisai Ki Yanka Wankakken Albasa Da Tumatir Ki Aje A Gefezaki Dauko Lansir Din Ki ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : November 30, 2025
Step:
Zaki gyara lansir dinki ki yanka shi ki wanke tas da gishiri ki tsane shi
Sai ki yanka wankakken albasa da tumatir ki aje a gefe
Zaki dauko lansir din ki zuba a roba sai ki zuba garin kuli kuli, yankakken albasa da tumatir ki gauraya sosai
Idan ya hadu sai ki zuba man gyada ki kara gauraya wa sai ci