Dublan

Source : Zaa Sami Roba Mai Tsafa A Zuba Fulawa Suga Baking Powder A Fasa Kwai Sai A Gauraya Sannan A Zuba Mai A Gauraya Sai A Kawo Ruwa A Zuba A Kwaba Akula Yayi...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 6, 2025

Step:

  1. Zaa sami roba mai tsafa a zuba fulawa suga baking powder a fasa kwai sai a gauraya sannan a zuba mai a gauraya sai a kawo ruwa a zuba a kwaba.Akula yayin kwabin kar yayi ruwa sannan a murzashi da kyau har sai ya hada jikinsa sai gutsira sannan a fadada shi da rolling pin sannan a sa wuka mai kyau a fitar da shape da akeso sai a soya

  2. Zaa dora tukunya a wuta a zuba tare da ruwa sai a zuba suga a dafa shi. Kafin ya dahu sai a matse lemon tsami kadan cikin ruwan sugan a gauraya sai a barshi ya dan fara kauri sai a sauke a barshi yayi sanyi sai a tsoma soyayyan dubulan din ciki sannan a cire a saka a faranti.

  3. Shi ruwan lemon tsami ana saka shine dan ya kara dandano


Ingredients

  1. Fulawa cup 6
  2. Suga 2tspn
  3. Lemon tsami
  4. Mai 12tspn
  5. 1 Kwai
  6. Baking powder

Related Recipes

Spicy fried plantain

Spicy fried plantain

Miyar Agushi

Miyar Agushi

Apple and watermelon

Apple and watermelon

Meat pie

Meat pie

Cabbage and carrot sauce

Cabbage and carrot sauce

Faten tsakin masara lll

Faten tsakin masara lll

Exclusive coconut puff puff

Exclusive coconut puff puff

Fruit salad

Fruit salad