Shawarma

Source : Zaki Fara Da Gasa Bread Din Shawarma Ki Rufe Da Kitchen Towelsia Ki Feraye Dankali Ki Yayyanka A Tsaye Ki Soya Samasamaki Dan Saka Mai A Kasko Ki Zuba A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 23, 2025

Step:

  1. Zaki Fara da gasa bread din shawarma ki rufe da kitchen towel

  2. Sia ki feraye dankali ki yayyanka a tsaye ki soya samasama

  3. Ki dan saka Mai a kasko ki zuba albasa ki zuba kayan kamshi duk wnada Kika so, ki soya sama smaa sai ki zuba tsokar kaza kiyi duk yankan da kike so, ki jujjuya ki saka magie da tafarnuwa idna kina bukata Sia ki zuba ruwa kadna ta dahu

  4. Daga Nan sai ki Barbara chill powder, ko paprika ki juya, idan ruwna ya kame sai ki rage wuta sosai ki zuba sauran kayan hadin gaba daya, mintuna 5 ki sauke

  5. Ki hada ketchup, bama da mustards Zaki iya Kara Zuma kadan ki juya

  6. Sai ki dauko bread din ko shimfida ki shafa hadin bama din sannan ki saka hadin dnakalin sai ki nannade

    Shawarma matakin girki6 hoto
  7. Haka zakiyi har ki gama gaba daya.

    Shawarma matakin girki7 hoto
  8. Aci da duminta tafi dadi

    Shawarma matakin girki8 hoto
  9. Ba a bawa me kiywa

    Shawarma matakin girki9 hoto
  10. Shawarma matakin girki10 hoto

Ingredients

  1. 6 Baread din shawarma
  2. 7 Dankali manya guda
  3. Maggie
  4. 2 tbsp ketchup
  5. 6 tbsp mayonnaise
  6. 1 tbsp mustard
  7. Left over spring roll filling
  8. 1 tsp Soy sauce
  9. 1 small onion/slice
  10. 1 cup Tsokar kaza

Related Recipes

Sandwich a saukake

Sandwich a saukake

Ice cream a saukake

Ice cream a saukake

Jallop din shinkafa

Jallop din shinkafa

Jallop din soyayyen kuskus manya

Jallop din soyayyen kuskus manya

Wheat glazed doughnuts

Wheat glazed doughnuts

Wainar gero ta musamman

Wainar gero ta musamman

Kwakumeti me icing sugar kala 2

Kwakumeti me icing sugar kala 2

Stuff potatoes

Stuff potatoes