Source : Za A Fere Dankali A Yanka Shi Sae A Wanke Sae A Dora Mai A Wuta Yyi Zafi Dankalin Za A Barbada Mishi Gishiri Kafin A Zuba A Man Idan Ya Soyu Sae A Kwa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by tm~cuisine and more
at : October 18, 2026
Step:
Za'a fere dankali a yanka shi sae a wanke, sae a dora mai a wuta yyi zafi dankalin za'a barbada mishi gishiri kafin a zuba a man, idan ya soyu sae a kwashe
Onion Sauce Zaa yanka albasa slide sae a zuba mata mai daidai ta dan soyu sai a zuba curry da maggi ta karasa soyuwa tare.