Faten dankalin hausa

Source : Zaki Fere Dankali Ki Wanke Ki Aje Gefe Ki Soya Mai Kisa Tarugu Da Tattasai Da Albasa Inya Fara Soyuwa Kisa Ruwa Daidaiki Sa Maggi Curry And Kayan Ka...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 25, 2026

Step:

  1. Zaki fere dankali ki wanke ki aje gefe, ki soya mai, kisa tarugu da tattasai da albasa, inya fara soyuwa kisa ruwa daidai

  2. Ki sa maggi, curry and kayan kamshi, saiki bari ya tafasa, kisa dankali, da waken da kk dafa, saiki rufe ki barshi ya kusa dahuwa

  3. Kisa Alanyahu ki juya saiki barshu kamar minti 4 saiki sauke, served hot


Ingredients

  1. Dankalin hausa
  2. Tattasai da tarugu da albasa
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Wake, ki dafa
  6. Alanyahu, ki yanka ki wanke
  7. Curry da kayan kamshi

Related Recipes

Nadadden biredi mai nama

Nadadden biredi mai nama

Indomie pizza

Indomie pizza

Cucumber and ginger juice

Cucumber and ginger juice

Pancake

Pancake

Kwadon shinkafa da latas

Kwadon shinkafa da latas

Cookies

Cookies

Stir fry spaghetti

Stir fry spaghetti

Awara mai dadi

Awara mai dadi