Toffee (ILOKA)

Source : Zaki Zuba Butter A Tukunya Ki Dora A Wuta Inya Narke Saiki Juye Condensed Milk Dinki Kiyita Juyawa Sosai Harsai Yayi Danko Ya Chanja Kala Alamun Ya...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 6, 2026

Step:

  1. Zaki zuba butter a tukunya ki dora a wuta, inya narke saiki juye condensed milk dinki, kiyita juyawa sosai, harsai yayi danko, ya chanja kala, alamun yayi, saiki shafa mai a try ki juye toffee akai, saiki aje like 3 minutes yadansha iska, saiki shafa mai a hannunki ki rika mulmulawa yadda kikeso ki barshi ya huce and enjoy......

  2. Zaki iya fara sana'a da wannan yar uwa, zama hakanan bayayi, zaki


Ingredients

  1. condensed milk
  2. 2 Butter chokali
  3. Mangyada

Related Recipes

Garau garau

Garau garau

Potato fried rice and meat fried rice with coloured eggs

Potato fried rice and meat fried rice with coloured eggs

Indomie with arish

Indomie with arish

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Jollop din taliya

Jollop din taliya

Marinated chicken

Marinated chicken

Shinkafa da wake with stew

Shinkafa da wake with stew

Faten sinasir or waina

Faten sinasir or waina