Spinach pudding

Source : Zaki Gyara Alanyahu Ki Tafasa Kadan Saiki Tace Ki Aje Ya Tsane Saiki Fasa Kwai 3 Kisa Maggi Curry Kayan Kamshi Saikiyi Mixing Sosai Saiki Zuba Ala...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 31, 2026

Step:

  1. Zaki gyara alanyahu, ki tafasa kadan, saiki tace ki aje ya tsane.

  2. Saiki fasa kwai 3 kisa Maggi, curry, kayan kamshi, saikiyi mixing sosai, saiki zuba alanyahu ki kara juyawa

  3. Saiki kukulla a leda ki dafa kamar alale saiki dafa kamar alale iki Bari ya dahu sosai saiki bude ledan ki bari yasha iska ki yayyanka kanana

    Spinach puddingmatakin girki3 hoto Spinach puddingmatakin girki3 hoto
  4. Saiki fasa wani kwai daban kisa Maggi da curry, ki kada saiki Dora Mai a wuta yayi zafi, saiki rika saka wancan cikin ruwan kwai, kina soyawa, haka Zakiyi har ki gama

    Spinach puddingmatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Alanyahu
  2. Tattadai da tarugu
  3. Albasa
  4. 2 Maggi
  5. 4 Kwai
  6. Mangyada
  7. Curry
  8. Kayan kamshi

Related Recipes

Pepper chicken

Pepper chicken

White rice and tomatoes sauce

White rice and tomatoes sauce

Yam and green sauce with masar kwai

Yam and green sauce with masar kwai

Jollop rice and salad with scramble egg

Jollop rice and salad with scramble egg

Dafadukan makaroni da taliya

Dafadukan makaroni da taliya

Faten dankalin hausa

Faten dankalin hausa

Beef and egg rolls

Beef and egg rolls

Awara with cabbage

Awara with cabbage